T.U.C. - Yar gata lyrics

Published

0 272 0

T.U.C. - Yar gata lyrics

[Intro] Yar gata, ya ki ke Yar gata, babba ta ke Yar gata, fine girl, beautiful, baki sani ba Yar gata [Verse: Vblaiz] Wan su mata yawo suke yi da shimi Sai ka ji sun che I want the guys to see me Basu son aiki, dare da rana TV Wai suna so su zama kaman celebrity Toh yanzu kin bar kafafu a waje Wai kina so ki nuna ma maza kin zaman a mace Toh yanzu kin bar mazaje a rikiche Tunanin ki suke yi, jikin ki ma a bar shi a lallache But the charm can be deceiving, modesty is beautiful Chasing after things that you end up not receiving Walahi it's deceiving, ki tambaye Stephen Sai gaya maki yanda kina sa shi shivering Akwai kyau na zuchiya, kuma da na fuska Kar ki gan ni a hanya, ki fara chin fuska Ina gaya maki, cause you are a queen Kar ki dinga susa jiki kamar kin sha chloroquine Fine girl beautiful, ga ta kyakyawa Ga ta kuma iya dahuwa da daddawa Daka yan iska take yi, kamar dakuwa Domin idanun ta yana sama daidai wurin Allah She's not an outlaw to her in-laws Zuchiyarta na da laushi kamar pillow She's heavy on the word, like a thousand kilos Maganan ta na da dadi, kamar milo Yar gata Yar gata

You need to sign in for commenting.
No comments yet.