T.U.C. - Gaya masu lyrics

Published

0 241 0

T.U.C. - Gaya masu lyrics

[Verse One: Vblaiz] Rap lines so hard kamar kirtani Abokane ai Allah ne ya bane Ne na Allah ne saitan ka barni Na san baka fasawa kamar Bin Laden Life is not a fast lane bi ta a hankali Spiritual kwalliya, harma da tozali I'm tryna make up for the wrongs that I did But saidawa tryna make me feel like zombie Only God got the power ya hana ni kunun dawa Amma Allah baya rowa shiya sa ya bani dama Sarki baya chin saki ku kalan sa baki Kuma imma son of a King, mallam bana baki Kyelli kyelli ina ta walkiya, barni barni na bashi godiya Living for the King tryna buy me na ki Kayan duniya zai kone amma Allah baya kasa Na fasa rayuwa mai sasa, eat the scroll er'day kamar gurasa Na fasa rayuwa mai sasa, eat the scroll er'day kamar gurasa [Hook:] Gaya masu As we kada da ganga Gaya masu If God na your papa Gaya masu Demons must scatter Gaya masu (2x) [Verse Two: Vblaiz] Ina da Allah wan da baya taba barci Armushi mai girma kuma gashi da zumumci Creator of the universe da kumai da ke chiki Communing with King ai babu bakin chiki Lyrically spitting my mind, they call me maye Telling them the truth, they're like yaushe ka waye Crazy for the Lord na fara zarewa His grace and mercy baya karewa Gives peace deep inside kankara ruwan sanyi Imma witness, ai na gan yanda yayi Taruwan nan gaskiya tayi domin masu nauyin kaya su zo nan su samu sira kuma banda kuma baya Fresh boys with the Holy Ghost, fresh girls with the Holy Ghost We ain't going back cause Jesus Christ is the Holy host Kuma a sunan sa ne muke boast, boss! [Hook]

You need to sign in for commenting.
No comments yet.