Kabrug - Naka ne lyrics

Featuring ,

Published

0 441 0

Kabrug - Naka ne lyrics

VERSE 1 ka taho da ga sama Don ka gan yayan ka na masama wan da sunayen su ba ya sama rubuche a litafi na salama tor, sun kira ga sunar ka ama ba ka san su ko a rana wai sujadan su ai na giki ne gidan ma ga shi can su na tsari kasuwanchi tor ina dattawa, tambaya neke ga su a zaune ka tashi ka yashe mulkin ka sai ga shi kuwa yau fa sun ki ka ama tson ka yafi na su ko wada mi ti ga kai nan da su sun kai ka ga mutuwa giciye bayan kwana ukwu ga kai nan can tseye ya mai sarki mai ceto na BRIDGE wa ya isa ya karbi yabo na ban gan wani ba sai kai ka dai na ji na gani kuma yau zan sheda uba kai ne maiceto na...... CHORUS hallelujah hallelujah girma daukaka naka ne (4x) VERSE 2 A sunar ka muka taru mun yi bishara ga shi mun karu mu ne wayancan yan marayu ka taro mu gidan ka Don mu rayu har muka zama almajiran ka jikin ka muka chi jinin mun sha mun rage wa yan waye a kwana a tashi aka waye yau fa ai mun zama mazaje ruhun ka kuwa na tare da mu gagararu ba wani shege Don zafin mu har kasa yafi chitta mun yi bishara har cikin jeji dare da rana ko Wanda ma ko tubabu na godiya da yabo rai ra wakokin mu tare da molo hakika kuwa mu na da robo bridge wa ya isa ya karbi yabo na ban gan wani ba sai kai ka dai na ji na gani kuma yau zan sheda uba kai ne maiceto na...... chorus hallelujah hallelujah girma daukaka naka ne (repeatedly)

You need to sign in for commenting.
No comments yet.