B.O.C- MADAKI - Sani Bello lyrics

Published

0 358 0

B.O.C- MADAKI - Sani Bello lyrics

INTRO I Dream Big Like I Wanna Live Like Make It Big Like A Ji Da Ni Like VERSE ONE Kamar Colonel Sani A Gun Bello Mustapha Da Hajiya Abu Ni Ne Da Na Miji Makadaici A Gidan Mu Buri Na In Zama Attajiri Don In Kyautata Wa Al’umma We Can Be What We Wanna Be,Mata Da Matasa Mu Sa Himma Har Mu Yi Nasara Ga Duk Burin Da Mu Ke So Mu Ci Ma Mu Yi Koyi Da Mazan Tarihi Don Karin Hikima So Na Ke In Zama Kamar Sani Bello, Tsoho Mai Ran Karfe Wanda Ran Shi Har Ran Tattaba Kunnen Shi Zai Dade In Zama Soja, In Je Yaki In Dawo Da Rai Na Zaman Lafiyar Da Mutane Na Ke Bida In Kawo Da Kai Na In My Younger Days, Ni Ne Hero Kin Ji And In My Old Age Ni Ne Dattijon Kirki I Wanna Live A Successful Life *Live And Contribute My Own Quota To Humanity Ko Bayan Na Tafi Ko Alive Don Legacy Na Duk Fadin Duniya Za A Tuna Da Ni Ba Tarihi Babu Ni, Dan Bariki, Jarumi CHORUS I Dream Big Like I Wanna Live Like Make It Big Like A Ji Da Ni Like Sani Bеllo ,Sani Bello ,Sani Bello Ina So In Zama Kamar Sani Bello Sani Bеllo, Sani Bello VERSE TWO Buri Na In Yi Rayuwa Ta Cikin Sulhu Da Lumana,Yea Wanda Bai Da Hatsin Ci Na Bakin Murhu Na Ya Sa Mar,Yea Amma A Ci Yau A Ci Gobe Shi Ne Ci Ga Wanda Ya Bada Gaskiya A Yi Yau A Yi Gobe Shi Ne Yi Kuma A Yi A Gama Yau Ya Fi Gobe A Karasa Ko Da Babu Yau Gobe Mai Sama Zai Tanada Mutum Mai Halin Aikekke Daga Mai Sama Da Kasai Inganta Hanun Jari Wa ‘Yan Kasuwa Masana’anta Wa Matasa Don Su Bar Damuwa Tallafa Wa Nakasassu Kai Su Makarantu I Live The Life That Would Last Longer Than The Hyphen ……In Between Two Dates That Holds All You Need To Know About Me Global Citizen, Father Figure To Many Even In My Late 70s Let Me Have Vigor Of 20s CHORUS I Dream Big Like I Wanna Live Like Make It Big Like A Ji Da Ni Like Sani Bello, Sani Bello, Sani Bello Ina So In Zama Kamar Sani Bello Sani Bello, Sani Bello

You need to sign in for commenting.
No comments yet.