B.O.C- MADAKI - Northy By Nature lyrics

Published

0 341 0

B.O.C- MADAKI - Northy By Nature lyrics

Verse one Ubangiji ya halicce ni da iko Makamashi,kuzari,girma da rashin nuna ego Daraja, mutunci, da rubutu mai ma’ana da muddun na rike biro And yes, they feel my aura da muddun na shigo A duk lokacin da dan adam ya so kaskanta ni Mai tawali’u ya kan daukaka ni Tsananin rayuwa ta so ta jarraba ni Na kan sha zafin kuma hakan baya raunana ni I’m not the type that hesitate to speak up when i need help I take action everyday cos purpose never find itself It ain’t easy,i wonder if this was how my idol felt More trophies than dani alves, more medals than michael phelps… ……’s what we play the game for,say otherwise to your lying self Proudly present to you what these days you can hardly find in shelves Hook Dan baiwa haihuwar baiwa Kafeffe tun daga saiwa Ba ni fasawa da rai na Don akwai haki a kai na Baiwa haihuwar baiwa Kafeffe tun daga saiwa Ba ni fasawa da rai na Don akwai haki a kai na Verse two Lost but found in the street,of course the lord is my savior I’m pretty sure it’s safe to say he made me northy by nature Fans din su sun zamo nawa This rapture deseeves a grammy… Ku ce ma koffe yane toh? Can’t be locked down in the house,sai dai da dalilin cewa big brother zai biya laycon Dafa abinci ba apron Ga farin riga na kalkal,na saba ai domin a government day ne na zana neco Babban darasin da na koya a rayuwa shi ne juriya Domin da an ce mun kafin in sanu a duniya Sai na zuba dimbin dukiya Gashi arziki irin ta naira bai da alaka da namu zuriyar Tun ina zubo raps su tambaya omoh “who be that?!!” To “guy! how you hit ‘em up with bars mad o, you be pac??” You can truly rap So what’s your dream as a rapper? sabi well, enter yankee, battle rakim, bully nas Eminem da jay z su zo nema na bana nan su jira Guy,who been laugh? Hook Dan baiwa haihuwar baiwa Kafeffe tun daga saiwa Ba ni fasawa da rai na Don akwai haki a kai na Baiwa haihuwar baiwa Kafeffe tun daga saiwa Ba ni fasawa da rai na Don akwai haki a kai na

You need to sign in for commenting.
No comments yet.