B.O.C- MADAKI - Da Ke lyrics

Published

0 382 0

B.O.C- MADAKI - Da Ke lyrics

K2 CHORUS Baby Mu Dan Tada Da Ke Na Zaune Bai Ga Gari Ba Mu Dan Zaga Da Ke Mu Je America,Asia Mu Dawo Ghana Da Ke A Nigeria,Mu Yi Ta Bauchi Garin Masa Da Ke VERSE ONE (B.O.C) I’ll Take You Round The World,I’ll Make You A Tourist Anywhere You Wanna Go,Let’s Have A Tour List From The Islands,The Deserts,The Forests Mu Dawo Yankari,Bauchi Gida A North-East,Yea! In Nuna Miki Gata Daga Ranar Litinin Zuwa Talata Gobe Laraba,Jibi Alhamis -Jumma’a Kuwa Gata Har Asabar Zuwa Lahadi E,A Tabbas Ki Na Da Aji Malama,Yau Me Za Mu Koya As Darasi? E Za Ki Tafi Amma Sai Gobe Biyar Da Rabi Mu Dan Taka Da Ke Kin San Ni Bana Sake The Homey No Dey Dull,Manyan Harka Da Ke CHORUS Baby Mu Dan Tada Da Ke Na Zaune Bai Ga Gari Ba Mu Dan Zaga Da Ke Mu Je America,Asia Mu Dawo Ghana Da Ke A Nigeria,Mu Yi Ta Bauchi Garin Masa Da Ke VERSE TWO (CONCEPT MAN) Ina Gadara Da Ke Na Kan So Rana Na Ta Fara Da Ke Muna Nan Har Ranan Ta Fada Da Ke In Da…Ina Dare Ya Yi In Kwanta Da Ke Kin San Bana Sake Na Dauke Ki Da Mutunci,Me Yasa Zan Ya Da Ke See Baby Na Zan Haukace Idan Ki Ka Bar Ni Zan Lankwashe E,E Ni Zan Wargaje Na Ce! CHORUS Baby Mu Dan Tada Da Ke (Mu Dan Tada Da Ke) Na Zaune Bai Ga Gari Ba Mu Dan Zaga Da Ke (Zaga Da Ke Yea) Mu Je America,Asia Mu Dawo Ghana Da Ke (Ghana Da Ke) A Nigeria,Mu Yi Ta Bauchi Garin Masa Da Ke (Masa Dake, Masa Da Ke) Baby Mu Dan Tada Da Ke (Tada Da Ke,Tada Da Ke) Na Zaune Bai Ga Gari Ba Mu Dan Zaga Da Ke (Waiyo) Mu Je America, Asia Mu Dawo Ghana Da Ke (Ghana Da Ke,Ghana Da Ke) A Nigeria,Mu Yi Ta Bauchi Garin Masa Da Ke (Masa Da Ke, Masa Da Ke) OUTRO (Concept Man) Mu Rika, Mu Rika, Mu Rika Wasa Da Ke (2x)

You need to sign in for commenting.
No comments yet.