Abstrings Sanga - Kai Dalili lyrics

Published

0 297 0

Abstrings Sanga - Kai Dalili lyrics

Kai Ne Dalili Kai Ne Dalilin Waka ta Kai Ne Dalili Kaine Dalilin murna ta Kai Ne Dalili Kaine Dalilin murya ta Ga yabo ya Yesu Mai Kauna Ka isa yabo Mai cheto Ka isa yabo Mai Mulki Ka isa yabo Mai Iko Ka isa yabo Kai Ne Dalili Kai Ne Dalilin Waka ta Kai Ne Dalili Kaine Dalilin murna ta Kai Ne Dalili Kaine Dalilin murya ta Ga yabo ya Yesu Ah ah ah ah ah ah Ga yabo ya Yesu

You need to sign in for commenting.
No comments yet.